Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta digitalislam ta watsa rahoton cewa: cewa; wannan taro da jami'ar ta kasa ta musulmi a Dehli ta dauki dauwainiya da jagoranci gudanar da shi da zai yi bincike da zagon kasan da ake yiwa musulmi yan tsuraru a kasar Indiya da Nahiyar Turai.
A Delhi babban birnin kasara Indiya ne za a gudara da taron kasa da kasa kan karamcin musulmi a Indiya da Turai.
534526