Bangaren kasa da kasa: Bayan zane-zanen batanci ga manzon Musulunci (SWA) a jaridar Aftanpontan ta kasar Nervei ita ma jaridar Dagbladet ita ma da ke fitowa a wannan kasa a fitowarta ta karshe ta sake buga hotunan batanci ga manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkarka.