Bangaren kasa da kasa:cibiyar da ke kula da kiwon lafiya a yankin Musulunci na Ceceniya daga lokacin da aka kafa wannan cibiya a shekarar da ta gabata zuwa yanzu kimanin mutane dubu sattin net a warkar masu fama da rashin lafiyar da ta shafi ruhi ko tabuwar aljannu ta hanyar amfani da Kur'ani mai tsarki.
Bayan ta nakalto daga Haber na bakwai cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Ramadan Kadir uf firaministan yankin Jamhuriyar Ceceniya a bukin tunawa da zagayowar shekara daya da kafa wannan cibiyara ya bayyana cewa: cibiyar da ke kula da kiwon lafiya a yankin Musulunci na Ceceniya daga lokacin da aka kafa wannan cibiya a shekarar da ta gabata zuwa yanzu kimanin mutane dubu sattin net a warkar masu fama da rashin lafiyar da ta shafi ruhi ko tabuwar aljannu ta hanyar amfani da Kur'ani mai tsarki./
535101