IQNA

17:10 - February 07, 2010
Lambar Labari: 1883978

Za A Gudanar Da Maulidin Manzo (SAW) A Wata Mai Zuwa A Sydney

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da taron maulidin manzon Allah (SAW) a birnin Sydney na kasar Australia a cikin wata mai kamawa a wani masallaci mallakin mabiya addinin musuluci.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da taron maulidin manzon Allah (SAW) a birnin Sydney na kasar Australia a cikin wata mai kamawa a wani masallaci mallakin mabiya addinin musuluci. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da taron maulidin manzon Allah (SAW) a birnin Sydney na kasar Australia a cikin wata mai kamawa a wani masallaci mallakin mabiya addinin musuluci. 535476
captcha