Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an kammala zaman taron kara wa juna sani dangane da fikiun musulunci da kuma rawar da yake takawa ta fuskacin kula da mahalli da zamantakewar jama'a. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan dai ba shi karo na farko da aka gudanar da wannan zaman taro da ya samu halartar masana daga kasashen musulmi ba, an kammala zaman taron kara wa juna sani dangane da fikiun musulunci da kuma rawar da yake takawa ta fuskacin kula da mahalli da zamantakewar jama'a. 536141