IQNA

Ganawar Mustafavi Da Ministan Al'adu Na Kasar Turkiya

19:48 - February 09, 2010
Lambar Labari: 1885137
Bangaren siyasa; Mai bayar da shawara ga shugaban kasar Iran Mahdi Mostafavi ya gana da ministan aladu da yawan shakatawa na kasar Turkiya a ziyzrzr da yake kaiwa kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga banagaren yada labaransa na kasar Turkiya cewa Mai bayar da shawara ga shugaban kasar Iran Mahdi Mostafavi ya gana da ministan aladu da yawan shakatawa na kasar Turkiya a ziyzrzr da yake kaiwa kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Mai bayar da shawara ga shugaban kasar Iran Mahdi Mostafavi ya gana da ministan aladu da yawan shakatawa na kasar Turkiya a ziyzrzr da yake kaiwa kasar. 537030



captcha