IQNA

Za A Gudanar Da Taro A Australia Kan Harkokin Kudi A Musulunci

18:30 - February 11, 2010
Lambar Labari: 1885764
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin kudi a mahangar addinin musulunci wanda bangarorin hadaddiyar daular larabawa suka shirya gudanarwa a kasar Australia.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin kudi a mahangar addinin musulunci wanda bangarorin hadaddiyar daular larabawa suka shirya gudanarwa a kasar Australia. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin kudi a mahangar addinin musulunci wanda bangarorin hadaddiyar daular larabawa suka shirya gudanarwa a kasar Australia. 538112
captcha