IQNA

15:50 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886804

Mahangar Shahid BagherSadr Kan Hakikanin Fikihun Musulunci

Bangaren kasa da kasa; Mahangar Shahid Baqir Sadr dangane hakikanin fikihun Musulunci, kamar dai yadda ya zo a cikin fitaccen littafin nan nasa dake bayani kan tattalin arziki a mahangar Musulunci.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga daya daga cikin almajiran shaihid Sadr kan Mahangar Shahid Baqir Sadr dangane hakikanin fikihun Musulunci, kamar dai yadda ya zo a cikin fitaccen littafin nan nasa dake bayani kan tattalin arziki a mahangar Musulunci. Mahangar Shahid Baqir Sadr dangane hakikanin fikihun Musulunci, kamar dai yadda ya zo a cikin fitaccen littafin nan nasa dake bayani kan tattalin arziki a mahangar Musulunci. 509904

captcha