IQNA

Za A gudanar Da Zaman taro Na Kiristoci Da Musulmi A Romania

15:46 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886812
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro na jagororin mabiya addinan Musulunci da kiristanci domin bayar da kariya ga masallacin Qods mai alfarma da ke fuskantar barazanar yahudawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran maa cewa; Za a gudanar da wani zaman taro na jagororin mabiya addinan Musulunci da kiristanci domin bayar da kariya ga masallacin Qods mai alfarma da ke fuskantar barazanar yahudawa. Za a gudanar da wani zaman taro na jagororin mabiya addinan Musulunci da kiristanci domin bayar da kariya ga masallacin Qods mai alfarma da ke fuskantar barazanar yahudawa. 509933

captcha