Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Babban malamin addini na birnin Qods ya bayyana cewa saboda matsalolin na rashin kyawun bugun littafin zababbun ayoyin kur'ani mai tsarki an hana raba littafin. Bayanin ya ci gaba da cewa Babban malamin addini na birnin Qods ya bayyana cewa saboda matsalolin na rashin kyawun bugun littafin zababbun ayoyin kur'ani mai tsarki an hana raba littafin. 539124