IQNA

Boye Kur'ani A Maktabar Shi'a Wata Rayawa Ce Maras Tushe

16:19 - February 21, 2010
Lambar Labari: 1888761
Bangaren nazari" Ayatullahi Uzmah ya yi nuni a lokacin da yake tafsirin kur'ani da cewa; wadanda suke cewa akwai wani kur'ani a boye a tsakanin yan shi'a karya ce tsagwaro.
Ayatullahi Uzma Subhani Babban marji'in yan shi'a a wata tattaunawa ta musamman da cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa; Ayatullahi Uzmah ya yi nuni a lokacin da yake tafsirin kur'ani da cewa; wadanda suke cewa akwai wani kur'ani a boye a tsakanin yan shi'a karya ce tsagwaro. Amma bayanin da malummai suke yi a dabra da fassarar kur'ani kan dalilan sabkar wata aya ko ayoyi na kur'ani da dai sauransu bay a nufin samuwar wani kur'ani a tsakanin yan shi'a.

540972
captcha