Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani bayani da aka buga a shafin yanar gizo na islam online an bayyana cewa An fara gudanar da wani baje kolin kayayyakin tarihin musulunci a Singapour, wanda ke samun halartar cibiyoyin kula da harkokin tarihin musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara gudanar da wani baje kolin kayayyakin tarihin musulunci a Singapour, wanda ke samun halartar cibiyoyin kula da harkokin tarihin musulunci. 541178