IQNA

An Fara Shirye-Shiryen Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Kuwait

15:50 - February 23, 2010
Lambar Labari: 1889832
Bangaren kasa da kasa; Ma'aikatar kula da harkokin al'adu da harkokin musulunci ta kasar Kuwait ta fara shirin gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Ma'aikatar kula da harkokin al'adu da harkokin musulunci ta kasar Kuwait ta fara shirin gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan dai shi ne karo na ashirin da biyu da ake gudanar da wannan gasa a kasar ta Kuwait. Ma'aikatar kula da harkokin al'adu da harkokin musulunci ta kasar Kuwait ta fara shirin gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya. 542192


captcha