IQNA

19:59 - February 24, 2010
Lambar Labari: 1890399

Gasar Kur'ani A Karon Farko A Jahar New Jersy Ta Amurka

Bangaren kasa da kasa, Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar New Jersy ta kasar Amurka wadda babbar cibiyar kula da harkokin addinin musulunci ta jahar ta shirya gudanarwa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga wani shafin internet an bayyana cewa Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar New Jersy ta kasar Amurka wadda babbar cibiyar kula da harkokin addinin musulunci ta jahar ta shirya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar New Jersy ta kasar Amurka wadda babbar cibiyar kula da harkokin addinin musulunci ta jahar ta shirya gudanarwa. 542980
captcha