IQNA

Za A Zabi Kirwan A Matsayin Fadar Al'adu Ta Duniyar Musulmi

19:58 - February 24, 2010
Lambar Labari: 1890416
Bangaren siyasa da zamantakewa;a kasar Tunusiya ne za a gudanar da taro da a lokacinsa za a zabi birnin Kirwan a matsayin fadar al'adu ta duniyar musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a kasar Tunusiya ne za a gudanar da taro da a lokacinsa za a zabi birnin Kirwan a matsayin fadar al'adu ta duniyar musulmi. Wannan taro za a bude shi tare da jawabin Zainul Abidin bin Ali shugaban kasar jamhuriyar Tunusiya kuma za a samu halartar manyan baki na ciki da waje na addini da masana na duniyar musulmi. Har ila a wannan za a zabi wannan gari na Kirwan ya zama fadar al'adu na duniyar musulmi.



542904

captcha