Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Wasu daga cikin malama addinin muslunci a kasar Iraki sun tabbatar da cewa, darussan Shahid Sadr na kunshe da bayani ga masu saurarensu fiye da sauran malamai. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin abubuwan da suka banbanta darussan shahid Sadr da na sauran mamalami. Wasu daga cikin masu daukar karatu a wajensa sun bayyana cewa tyana yin amfani da hankali wajen buga misalai da bayyana hakikanin ma'ana. 542571