IQNA

An Tarjama Littafin Duniyar Musulmi Da Harshen Larabci

Bangaren adabi;an tarjama littafin da ke magana kan duniyar musulmi a cikin harshen larabci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa rahoton cewa; an watsa bayan tarjama littafin da ke magana kan duniyar musulmi a cikin harshen larabci da kuma aka ba shi sunan Da'iratul Ma'arif Al'alami Islami kuma a farkon bazaar shekara mai kamawa . Shi dai wannan littafi ya tabo abubuwa masu yawan gaske da suka shafi addini da zamantakewa da al'adu da kuma tarihi.

548293