Daga yankin Khuzustan ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Iran bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na sada o sima na lardin Khuzistan ta watsa rahoton cewa; shugaban gidan talbijin na kausar a wani zama na hadin guiwa tare da shugaban Sada Sima Na Yankin Khuzustan ya bayyana cewa; babar manufar gidan talbijin din Kuasar shi ne shirya shirye shirye kan al'kur'ani mai girma.
551134