IQNA

A Manama An Fara Taro Kan Lamura Da Suka Sahfi Musulunci

14:34 - March 13, 2010
Lambar Labari: 1897480
Bangaren kasa da kasa; a ranar sha tara ga watan Isfand ne dai aka fara taro kan lamura da suka shafi Musulunci da hukumar kashf Islam ta shirya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Gulf Daly News ta watsa rahoton cewa; a ranar sha tara ga watan Isfand ne dai aka fara taro kan lamura da suka shafi Musulunci da hukumar kashf Islam ta shirya. Nuhara Sheikh shugaban cibiyar kasa da kasa ta yada addini Altauhid a kasar Indiya da Shahnaz Sheikh mataikakin shugaban wannan cibiya sun e suka dauki nauyi da dawainiyar shirya wannan taro Mahalarta wannan taro za su tabo abubuwa masu yawa da suka shafi addinin Musulunci da kuma hanyoyin bi wajen cimma burin da aka sanya a gaba.


551284
captcha