Bangaren nazari da bincike da ilimi;muhimmin abu kuma sabon sako day a shafi koyarwa ta kasa da kasa a lamarin day a shafi al'adu ya shafi jamhuriyar Musulunci ta Iran kuma a fadar jagoran juyin juya halin Musulunci matsayin Iran a wannan fuska ya haskaka a duniya kuma wannan ya samo asali ne daga dogaro da addinin Musulunci da kur'ani da ta haka za ta iya shayar da duniya daga kishirwar da take fama da ita da kuma ta sake raya fata a zukatan al'umma.