Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarat cewa, daya daga cikin mambobin majalisar musulmin nahiyar turai ya bayyana cewa, jahilci da rashin kayyade 'yanci na daga cikin dalilan cin zarafin manzo da ake yi. Bayanin ya ci gaba da cewa Jabir yaamni shi ne ya bayyana hakan a cikin wani bayani day a gabatar kan cin zarafin manzo da ake yi a cikin nahiyar turai, kuma hakan a cewarsa na bukatar daukar mataki na bai daya domin kawo karshensa.553903