IQNA

Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da Zanen Batunci Ga Manzo

13:11 - March 28, 2010
Lambar Labari: 1900290
Bangaren kasa da kasa; Dubban mutanen ne suka fito kan manyan titunan birnin Kualalampour na kasar Malazia, domin nuna rashin amincewa da zanen batunci na cin zarafi ga manzon Allah
Kamfanin dillancin labarn iqna ya habarta cewa, Dubban mutanen ne suka fito kan manyan titunan birnin Kualalampour na kasar Malazia, domin nuna rashin amincewa da zanen batunci na cin zarafi ga manzon Allah da wata jaridar kasar Sweden ta yi. Byanain ya ci gaba da cewa dubban mutanen ne suka fito kan manyan titunan birnin Kualalampour na kasar Malazia, domin nuna rashin amincewa da zanen batunci na cin zarafi ga manzon Allah da wata jaridar kasar Sweden ta yi.555003
captcha