Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta swissinfo ta watsa rahoton cewa; wata cibiyar kula da al'adu a kasar Suiziland ta fara tara sanya hannu kan taimakawa musulmi a wannan kasa.wannan cibiya ta hadin guiwa yafewa da wayewa a wannan kasa ta suiziland t ace burin wannan aiki da ta fara shi ne nuna adawa da dokar sanya duk wata alama da ta shafi addini a wannan kasa kuma zuwa ranar asabar din da ta gabata kimanin mutane dubu hudu ne suka sanya hannu.
555250