IQNA

Zanga-Zanga Kan Hana Saka Hijabi A Makarantun Belgium

21:59 - March 29, 2010
Lambar Labari: 1900640
Bangaren kasa da kasa; Kimanin mutane dari uku ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Bruccel na kasar Belgium don yin Allawadai da dokar hana saka hijabi a makarantun kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Kimanin mutane dari uku ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Bruccel na kasar Belgium don yin Allawadai da dokar hana saka hijabin musulunci a makarantun kasar. Bayanin wanda mafi yawan kafofin yada labaran kasar suka rawaito ya nuna cewa, Kimanin mutane dari uku ne suka gudanar da wata zanga-zanga a birnin Bruccel na kasar Belgium don yin Allawadai da dokar hana saka hijabin musulunci a makarantun kasar.555375











captcha