IQNA

20:27 - March 31, 2010
Lambar Labari: 1901211

An Fara Taron Share Fage Na Ministocin Kasashen Musulmi

Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da zaman taron share fage na ministocin harkokin waje na kasashen musulmi a birnin Jidda na kasar Saudiyya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kafofin yada labarai na kasar Saudiyya sun habarta cewa, An fara gudanar da zaman taron share fage na ministocin harkokin waje na kasashen musulmi a birnin Jidda na kasar Saudiyya, wanda zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka danganci kasashen musulmi da al'ummominsu. Rahoton ya ci gaba da cewa an fara gudanar da zaman taron share fage na ministocin harkokin waje na kasashen musulmi a birnin Jidda na kasar Saudiyya, wanda zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka danganci kasashen musulmi da al'ummominsu.555899


captcha