Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa jaridar kasar Saudiyya Almadina ta habarta cewa, Ana ci gaba da gudanar da gasar hardar kur'ani mai tsarki a birnin Madina mai alfarma, wadda ta kebanci mahardata kur'ani mata kawai daga sassa na kasar. Rahoton ya kara da cewa, na ci gaba da gudanar da gasar hardar kur'ani mai tsarki a birnin Madina mai alfarma, wadda ta kebanci mahardata kur'ani mata kawai daga sassa na kasar.555926