IQNA

22:55 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902882

Malazia Za Ta Dauki Nauyin Taron Shugabanci A Muslunci

Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai mayar da hankali kan muhimamn batutuwa da suka danganci shugabanci a mahangar Musulunci a kasar malamzia.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da wasu kafofin yada labaran malazia suka bayar sun bayyana cewa, za a fara gudanar da wani zaman taro da zai mayar da hankali kan muhimamn batutuwa da suka danganci shugabanci a mahangar Musulunci a kasar malamzia. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da wani zaman taro da zai mayar da hankali kan muhimamn batutuwa da suka danganci shugabanci a mahangar Musulunci a kasar malamzia.557303



captcha