IQNA

An Samar Da Fim Dangane Ayyukan Ta'addancin Yahudawa A Gaza

19:00 - April 07, 2010
Lambar Labari: 1903967
Bangaren kasa da kasa; An samar da wani fim da ke yin bayani kan ayyukan ta'addanci da sojojin Haramtacciyar kasar Isa'ila suka yi kan al'ummar palastinu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An samar da wani fim da ke yin bayani kan ayyukan ta'addanci da sojojin Haramtacciyar kasar Isa'ila suka yi kan al'ummar palastinu, a lokacin da suka kaddamar da yaki kan al'ummar Gaza.Bayanin ya ci gaba da cewa, An samar da wani fim da ke yin bayani kan ayyukan ta'addanci da sojojin Haramtacciyar kasar Isa'ila suka yi kan al'ummar palastinu, a lokacin da suka kaddamar da yaki kan al'ummar Gaza.558555




captcha