Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran fika an bayyana cewa, An fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa a birnin Sarayevo na kasar Bosnia, wanda ke samun halartar masu hannu da shuni na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa a birnin Sarayevo na kasar Bosnia, wanda ke samun halartar masu hannu da shuni na kasashen musulmi.558790