IQNA

Wani Bairaniye Ya Samu Kyautar Iya Rubutun Musulunci

19:15 - April 12, 2010
Lambar Labari: 1906175
Bangaren kasa da kasa: Mahdi Attarian wani bairaniye ne da ya kware wajen yin rubutun kur'ani, wanda ya samu kyautuka na kasa da kasa har sau uku a rayuwarsa,kuma malamin jami'a.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani labari daga kamfanin dillancin labarai na qods press cewa, Mahdi Attarian wani bairaniye ne da ya kware wajen yin rubutun kur'ani, wanda ya samu kyautuka na kasa da kasa har sau uku a rayuwarsa,kuma malamin jami'a a kasar Iran, ya samu wata babbar kyauta ta wanda ya fi kowa iya rubutun kur'ani a birnin sharja na hadaddiyar daular larabawa. Taron na kasa da kasa ya samu halartar masana daga sassan duniya.560800




captcha