IQNA

Dubban Mabiya Mazahabar Shi'a Na Saudiyya Na Ziyartar Madina

11:15 - April 15, 2010
Lambar Labari: 1907462
Bangaren kasa da kasa; Dubban daruruwan mabiya mazhabar shi'a na kasar Saudiyya suna isa birnin Madina mai alfarma domin ziyartar Hubbaren manzon Allah (SAW)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran Rasid ya habarta cewa, Dubban daruruwan mabiya mazhabar shi'a na kasar Saudiyya suna isa birnin Madina mai alfarma domin ziyartar Hubbaren manzon Allah (SAW) bayan da wasu daga cikin wahabiyan kasar suka yi tozarci ga hubbaren mai alfarma. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin munan ayyuka da wahabiyan saudiyya musamman ma wadanda ke danganta gaba ga manzon Allah (SAW) suke aikatawa kan wurare masu tsarki. 562570




captcha