Bangaren siyasa da zamantakewa: gina matsugunnan yahudanci a Kudus yana daga cikin muhimman matakan sake maido da tunanin yahudancin sahayoniya masu tsananin ra'ayi da danniya da mamaye abubuwan tarihi na Musulunci da kiristoci a birnin Kudus da kokarin mamaye yankunan musulmi ta wani salo shiryeyye da raya cewa: fili ba tare da al'umma bag a al'umma ba tare da kasa ba.