IQNA

11:33 - April 21, 2010
Lambar Labari: 1910613

An Fara Rijistar Sunayen Masu Shiga Gasar Kur'ani A Qatar

Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da rijistar sunayen masu shiga gasar karatun kur'ani mai tsarki da a za a gudanar a birnin Doha na kasar Qatar a cikin wata mai kamawa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, jaridar alsharq ta habarta a cikin shafin na internet cewa, An fara gudanar da rijistar sunayen masu shiga gasar karatun kur'ani mai tsarki da a za a gudanar a birnin Doha na kasar Qatar a cikin wata mai kamawa. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da rijistar sunayen masu shiga gasar karatun kur'ani mai tsarki da a za a gudanar a birnin a cikin wata mai kamawa. Hukmar kula da harkokin gasar karatun kur'ani ta kasar ce ta dauki nauyin shirya gasar, wadda za ta samu halartar daruruwan makaranta da mahardata na kasar. 565933







captcha