Bangaren kasa da kasa: Gais bin Mubarak Alkawari shugaban komitin gudanar da gasar karatun kur'ani a kasar katar karo na sha bakwai a gasar da ake yi wa lakabi da gasar Sheikh Jasim y ace akwai alkalai daga Azhar da za su halarci wannan gasa da ya hada da Ahmad Isa Almasarawi shugaban makaratan na Masar kuma malami a jami'ar Azhar a masar.