IQNA

An Fara Baje Kolin Kan Soyuwa Da Ma'aiki (SWA) A Cikin Fasaha A Turkiya

15:13 - April 27, 2010
Lambar Labari: 1913759
Bangaren kasa da kasa: a laradin Bursa na kasar Turkiya musamman a garin Inegol a ranar lahadi biyar ga watan ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ne aka fara baje kolin bayani kan soyuwa da ma'aikin Allah Annabin Rahama (SWA).
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga medya ta watsa rahoton cewa; a laradin Bursa na kasar Turkiya musamman a garin Inegol a ranar lahadi biyar ga watan ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ne aka fara baje kolin bayani kan soyuwa da ma'aikin Allah Annabin Rahama (SWA). A wannan baje koli za a baje kolin allunan fitattaun masu zane a kasar Turkiya da suka rubuta Hadisan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka.



568745

captcha