Bangaren kasa da kasa: Jam'iyar Pro-NRW a kasar jamus a lokacin yakin neman zabenta na zaben kananan hukumomi da shirye-shiryen da ta ke yi aNordrhein Westfalen ta yi amfanin da cin mutuncin musulmi da Musulunci da shirya yakin neman zabenta kan haka da watsa wannan littafi a ranar juma'a goma ga watan Ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamaninda tara.