Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Two Circles ta watsa labarin cewa; taron kan hadarat Muhammad tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka da fahimtar adalcin zamanatakewa a Musulunci da aka fara a ranar juma'a goma ga watan Ordebehensht a Jamu Kashmir. A wajen wannan taro na kwana daya an tabo batutuwa masu yawan gaske da halarta taron suka yi bayani dalla-dalla kan irin adalcin zamantakewa da ke cikin tsarin Musulunci.
571385