Bangaren kasa da kasa: a birnin Dubai na Hadeddiyar Daular Larabawa ne za a kaddamar da taron kasa da kasa kan bankokin Musulunci da aka bawa taken shugabancio da canje-canje a bankokin Musulunci da za a gudanar daga ranar uku ga watan Abad zuwa ga biyar ga watan na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.