IQNA

Wasu Yan Shi'ar Saudiya Sun Fara Wata Ziyara A London

15:58 - May 11, 2010
Lambar Labari: 1921356
Bangaren kasa da kasa:wasu daga cikin yan shi'a a Saudiya sun fara wata ziyara a kasar saudiya da aka yi wa wannan ziyara taken zaman sulhu da kuma binciken yadda za su iya tafiya tare ta fuskar siyasa.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labari ta Rasid ta watsa rahoton cewa; wasu daga cikin yan shi'a a Saudiya sun fara wata ziyara a kasar saudiya da aka yi wa wannan ziyara taken zaman sulhu da kuma binciken yadda za su iya tafiya tare ta fuskar siyasa.Ali Al Ahmad shugaban cibiyar Khalij Faris a Washigton da Fu'ad Ibrahim masani mai bincike dan shi'a da Hamaza Alhasan mamba a kungiyar Khilas suna daga cikin yan shi'ar Saudiya da suka kai wannan ziyara a kasar Saudiya.



576719

captcha