A London Ne Za A Gudanar Da Zaman Koyar Da Tafsirin Surar Yasin
Bangaren kasa da kasa; a ranar sha biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a karamar jami'a ta Kuiin mari da ke karkashin jami'ar birnin London za a gudanar da zaman musamman na koyar da tafsirin suratul Yasin.
Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar IIDR ta watsa rahoton cewa; ; a ranar sha biyar ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a karamar jami'a ta Kuiin mari da ke karkashin jami'ar birnin London za a gudanar da zaman musamman na koyar da tafsirin suratul Yasin. Wannan horo Akademiyar nazarin Kur'ani ta Britaniya ta shirya .