Bangaren kasa da kasa; a karo na biyu taro na kasa da kasa a birnin Masko da ke yin nazari kan duniyar musulmi,tarihi,jama'a da al'adu da za a gudanar a ranekun shida zuwa takwas ga watan Aban na shekarar nan da muke ciki ta hijira shamshiya dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta etudes-slaves da cewa; a karo na biyu taro na kasa da kasa a birnin Masko da ke yin nazari kan duniyar musulmi,tarihi,jama'a da al'adu da za a gudanar a ranekun shida zuwa takwas ga watan Aban na shekarar nan da muke ciki ta hijira shamshiya dubu daya da dari uku da tamanin da tara. Wannan taro dai zai shafi dukan bangarori na masana da masu bincike da na al'umma daga sassasa daban-daban na duniya.
580946