IQNA

Imam ® Nada Babban Matsayi Fiye Da Sauran Jagorori

16:03 - June 06, 2010
Lambar Labari: 1935046
Bangaren kasa da kasa: Imam Khomeini ® nada babban matsayi a tsakanin takwarorins ajagororin al'umma day a yi tasiri a tsakanin al'umma a wannan lokaci da kuma ya sami karbuwa cikin so da kauna mai girma.



Najid Salim shugaban marubuta a kasar Tajikistan a wata tattaunawa day a yi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ya yi bayanin cewa; Imam Khomeini ® nada babban matsayi a tsakanin takwarorins ajagororin al'umma day a yi tasiri a tsakanin al'umma a wannan lokaci da kuma ya sami karbuwa cikin so da kauna mai girma. Har ila yau ya kara da cewa; al'ummar Tajikistan suna da cikekkiyar masaniya kan Imam Khomeini ® a matsayinsa na malami masani mai daraja da daukaka da kuma karanta tarihi da rubuce-rubucensa.

591619
captcha