IQNA

17:17 - June 07, 2010
Lambar Labari: 1935744

Kotun Koli Ta Amerika Ta Bukaci Hukumta Masu Tsananin Ra'ayi Kan Musulmi

Bangaren kasa da kasa: Arik Huldar babban alkali a kotun koli ta Amerika ya bukaci sauran takwarorinsa da su dauki mataki kannmasu tsananin ra'ayi kan musulmai da larabawa a Amerika.





Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Nasij ta watsa rahoton cewa; Arik Huldar babban alkali a kotun koli ta Amerika ya bukaci sauran takwarorinsa da su dauki mataki kannmasu tsananin ra'ayi kan musulmai da larabawa a Amerika. Matukar aka dauki mataki a hukumce ta hanyar kotun koli a Amerika kan takurawar da ake yi wa musulmi da larabawa a Amerika hakan zai taimaka matuka gayya kan halin dar dar da ke wanzuwa a tsakanin al'ummar kasar Amerika.

592305

captcha