Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Nasij ta watsa rahoton cewa; ; a karon farko a jidda a fara zama na kasa da kasa kan koyar da kur'ani mai girma da aka fara daga ranar sha biyar ga watan Khurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. Khalid Alfaisal amir yankin Makka a lokacin jawabin bude taro day a gabatar ya yi kashedi kan fassarar kur'ani kan kuskurai da hanyoyin dab a su dace ban a kuskure.
592081