IQNA

An Fara Koyar Da Kur'ani A Cibiyar Kur'ani Ta Rukayya (S) A Qum

16:13 - June 10, 2010
Lambar Labari: 1937398
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar kur'ani ta hadarat Rukkya (S) da ke a birnin Qum ta shiraya wani horo mai zurfi da hanyoyin koyarwa da hardar kur'ani ga malaman da ke koyar da kur'ani mai girma a garuruwan Basra da Zabir na Iraki.



Abdul Jalil Amakrani shugaban cibiyar ta Kur'ani Ta Rukayya AS) a wata tattaunawa day a yi ta wayar tarho da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ya bayana cewa; ; Cibiyar kur'ani ta hadarat Rukkya (S) da ke a birnin Qum ta shiraya wani horo mai zurfi da hanyoyin koyarwa da hardar kur'ani ga malaman da ke koyar da kur'ani mai girma a garuruwan Basra da Zabir na Iraki. Kuma za a fara wannan zangon bada horan ne daga ranar ashirin da hudu ga watan Khurdad na wannan shekara kuma za a kwashe kwanaki goma sha biyar ana bada horan.


594296

captcha