IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Palastinu

14:01 - June 12, 2010
Lambar Labari: 1938160
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki wadda ta kebanci mata kawai a palastinu, wadda ma'akatar harkoki kula da addini ta shirya ta shirya.
Kamfanin dillanin labaran iqna ya habarta cewa, a wani yada labarai na ma'aikatar kula wakafi ta fitar an bayyana cewa, za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki wadda ta kebanci mata kawai a palastinu, wadda ma'akatar harkoki kula da addini ta shirya ta shirya. Daya daga cikin masu shirya gasar Kifah Ramli ya bayyana cewa; gasar tana da sharudda da suka da cewa dole duk wadda za ta shiga gasar kada shekarunta su gaza 25, kuma za ta zabi bangaren da ta hardace. 595237
captcha