IQNA

Tasirin ilimi da fikihu na malaman shi'a ya mamaye duniyar musulmi

14:27 - June 13, 2010
Lambar Labari: 1938836
Bangaren ilimi da tunani: ya zama dole ilimi da fikihun manyan malaman shi'a ya mamaye baki dayan kasashen musulmi da yaduwa kamar yadda ya kamata a duniya.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna daga reshenta na birnin Qum bayan ta nakalto daga ofishin tuntubar juma na ilimi na kasa da kasa da bincike ta watsa rahoton cewa; ya zama dole ilimi da fikihun manyan malaman shi'a ya mamaye baki dayan kasashen musulmi da yaduwa kamar yadda ya kamata a duniya. Wannan ya z one bayan wani zama day a wakana tsakanin tawagar malaman shi'a daga kasar Bahrain inda aka yi tuni da cewa; bayan sake raya addini da tasirin adduini da manyan malamai na addini ya kamata a hada karfi da karfe guri guda tsakanin malamai da hakan zai bada dama wajen yada ilimi da fikihu a fadin kasashen musulmi.

595903

captcha