Bangaren kasa da kasa; a ranar bakwai ga watan Tir har zuwa sha biyar ga watan Nurdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Montegamri a America za a gudanar da wani shiri na yawan shakatawa na al;adu da kur'ani ga yan makaranta na Amerika.