Bangaren kasa da kasa; a birnin London na kasar Ingila a wani sabon karo an tarjama kurani da harshen turancin Ingila da kuma a ka watsa da Muhammad Abdul Halim wani dan kasar Masar da ya shahara a fanning Kur'ani kuma malamin ilimin kur'ani mai girma da kuma ke aiki a cibiyar yin nazari ta bangaren gabaci da Afrika a jami'ar birnin London .