IQNA

An Fara Gina Wurin Ajiye Kayan Tarihi Na Kur'ani A Gaza

13:49 - June 16, 2010
Lambar Labari: 1941127
Bangaren kasa da kasa; An fara gina wasu wurar na ajiye kayan tarihin da suka danganci kur'ani mai tsarki yankunan zirin Gaza, wamda al'adar al'ummar yankin ce su adana kayan tarihi na kur'ani.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wai labari day a nakalto daga shfin yanar gizo na maa an bayyana cewa, an fara gina wasu wurar na ajiye kayan tarihin da suka danganci kur'ani mai tsarki yankunan zirin Gaza, wamda al'adar al'ummar yankin ce su adana kayan tarihi na kur'ani. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka sama da mahardata kur'ani 4500 ne daga cikin yankunan zirin gaza suke halartar tarukan da ake gudanarwa na raya ababen da suka danganci kur'ani mai tsarki. 597976



captcha